iqna

IQNA

yarjejeniyar nukiliya
Tehran (IQNA) Iran ta zargi Amurka da haifar da yanayin da ya sanya yarjejeniyar nukiliya a cikin wani hali.
Lambar Labari: 3486533    Ranar Watsawa : 2021/11/09

Tehran (IQNA) shugaba Rauhani ya ce hanya daya ta warware batun shirin makamashin Nukiyar Iran, shi ne aiwatar da yarjejeniyar da aka kulla kamar yadda take
Lambar Labari: 3485834    Ranar Watsawa : 2021/04/21

Tehran (IQNA) Jagoran juyin juya halin Muslunci na Iran ya bukaci da kada a ja dogon lokaci a tattaunawar da ake yi da nufin farfado da yarjejeniyar nukiliya .
Lambar Labari: 3485810    Ranar Watsawa : 2021/04/15

Bangaren siyasa, shugaba Rauhani ya ce Iran ta ci gaba da tace sanadarin uranium ba tare da kaiba.
Lambar Labari: 3484423    Ranar Watsawa : 2020/01/17

Shugaban kasar Iran Hassan Rauhani ya bayyana cewa, a gobe Laraba Iran za ta shiga mataki na hudu na jingine yin aiki da wani bangare na yarjejeniyar nukiliya .
Lambar Labari: 3484224    Ranar Watsawa : 2019/11/05

Bangaren siyasa, shugaban kasar Iran ya bayyana cewa daga gobe Juma'a ce za a fara jingine yin aki da wani angaren yarjejeniyar nukiliya a mataki na uku.
Lambar Labari: 3484018    Ranar Watsawa : 2019/09/05

Kasar Iran ta sanar a yin watsi da yin aiki da wani bangaren yarjejeniyar nukiliya wanda ta cimmwa tare da kasashen duniya.
Lambar Labari: 3483618    Ranar Watsawa : 2019/05/08

Jagoran Juyi:
Bangaren siyasa, Ayatollah Sayyid Ali Khamenei jagoran juyin islama na Iran a lokacin da yake ganawa da dakarun sa kai na kasar ya bayyana cewa, idan har aka aiwatar da sabunta takunkumi a kan Iran na tsawon shekaru 10 to hakan ya yi hannun riga da yarjejeniyar nukiliya .
Lambar Labari: 3480974    Ranar Watsawa : 2016/11/26